<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>101</hymn_number>
<title>Suna Mai Daɗi Yesu Ne A Kunnen Masu Bi LW101</title>
<lyrics>[V1]
 1) Suna mai daɗi Yesu ne a kunnen Masu Bi.
 Alhini, tsoro, ƃacin rai, korarsu duk zai yi.

[V2]
 2) Yana ƙarfafa zuciya ta masu ciwon rai.
 Manna ne shi ga Masu Bi, ga dukanmu, jinƙai

[V3]
 3) I, sunan Yesu ceto ne, shi ne maƃoyina,
 Ƙarfina, pana, garkuwata, begen bangaskiyata.

[V4]
 4) Yanzu a cikin duniya, na kasa yabonka,
 Shaidata duk da aikina sai dai da ikonka.

[V5]
 5) Amma a wurin zamanka, zan duba fuskarka.
 Waƙa zan yi mai daɗin ji, yabo ga sunanka.</lyrics>
</song>